Posts

Npowernews#

 Ana saran biya akan npower Amma har yanzu babu labarin daya fito yace ga lokacin biya . Amma ministan jinkai Betta EDU ta sanar cewa watan October zasu kawo sauyi a wata Hira da akayi da ita.

©️ labaran wasanni

Ana zargin Barcelona da bawa alkalan wasa cin hanci saboda a rinka daga musu kafa.